‘Idan ba za ku rika amsar tsoffin takardun kudi ba, ku daina biyan mutane su a bankuna – Gargadin Adeleke ga bankunan Osun
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Kwamandan rundunar Bashir Adewinmbi ya ce mutumin ya shiga cocin da misalin karfe 4 na safiyar wannan rana lokacin da ...
Adeleke ya yi nasara da kuri'u sama da 400,000 inda shi kuma Oyetola ya samu Kuri'u 300,000 da ƴan kai.
Adeleke ya yi nasara da kuri'u sama da 400,000 inda shi kuma Oyetola ya samu Kuri'u 300,000 da ƴan kai.
Ya ce daga lokacin da aka gama rantsar da shi zai fara aiwatar da ayyukan raya ƙasa ta hanyar sake ...
Bayan haka kakakin rundunar ta ce jami'an tsaro na 'yan sanda sun kama wasu mutum 18 da ke aikata laifuka ...
Yusuf Lasun ne ɗan takarar LP, wanda ya samu ƙuri'u 2,729, wato kusan kashi 0.34 kenan na yawan ƙuri'un da ...
Idan ba a manta ba, an gudanar da zaɓen gwamna na jihar Osun a ƙarshen wannan mako inda jam'iyyar APC ...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC, ta bayyana Ademola Adeleke na PDP cewa ya yi nasara a zaɓen gwamnan Jihar Osun.
Jihar Osun na da matukar muhimmanci ga Yarabawa domin tana daga cikin manyan jihohin dake da masu ƙuri'u masu yawa ...