Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
An kashe hawarwakin mutum 11 da ƴan bindigan suka kashe sannan mutane da dama sun ji rauni sanadiyyar wannan hari.
An kashe hawarwakin mutum 11 da ƴan bindigan suka kashe sannan mutane da dama sun ji rauni sanadiyyar wannan hari.
Sai dai bayan haka sanata Kabiru Marafa ya sanar cewa an riga malam masallaci ne amma har yanzu basu koma ...
Akwai yiwuwar za a samu karuwa a yawan mutanen da aka kashe saboda har yanzu ba a ga wasu mutanen ...
Wani mazaunin Damri Mu'azu Damri ya shaida wa waklilin mu cewa sun kan mai uwa dawabi ne duk wanda kwanandhi ...
Bari in gaya maka ka sani a yankin mu yanzu babu wani gida da zaka iske suna da akuya biyu. ...
Kwamitin wanda Kwamishinan tsaron jihar Mamman Tsafe ya shugabanta ya ce an gayyaci sarakunan domin su kare kansu a wajen ...
Wani mazaunin garin Mada Yusuf Anka ya bayyanawa PREMIUM TIMES cewa harin ramuwar gayya ce ya kawo ƴan bindigan wanna ...
A yanzu dai za a iya cewa Giɗe ya fi duk wani gungu, daba ko garken 'yan bindiga karɓar kuɗin ...
"An kai mutanen asibiti domin duba lafiyar su daga nan za a damkasu hannun shugabannin kananan hukumomin su domin a ...
Ya ce Gwamantin Zamfara ta kuma raba motoci 200 samfurin Totota Hilux ga jami'an tsaro, domin ƙara masu ƙwarin guiwa.