RASHIN TSARO A KATSINA: Yadda Ƴan bindiga ke fatattakar garuruwan Ƙaramar Hukumar Kurfi kullum dare
'Yan bindiga sun bindige Mairariya bayan sun ɗan ƙara matsawa gaba kaɗan, kuma suka ƙwaƙule aljihun sa, suka tafi da ...
'Yan bindiga sun bindige Mairariya bayan sun ɗan ƙara matsawa gaba kaɗan, kuma suka ƙwaƙule aljihun sa, suka tafi da ...
Gwamna Dikko Raɗɗa na Jihar Katsina ya sake bayyana irin ƙamarin da matsalar tsaro ke ƙara yin muni a Katsina.
Ya ce maharan sun shigo kauyen da karfe 11:45 na daren Laraba yayin da mazauna kauyen ke shirin barci suka ...
Kaka ce ga Murtala Yar'Adua Tsohon Ƙaramin Ministan Tsaro a lokacin Gwamnatin Goodluck Ebele Jonathan.
Jaridar News Focus Hausa ta ruwaito cewa an zaɓi muƙamai daban-daban har 39 da za su jagoranci jam'iyyar a matakin ...
“A matsayinmu na mai rike da sarautar gargajiya a Rigasa, ba mu ga wata shinkafa daga gwamnatin tarayya ba. " ...
Mutum tamanin da uku ne (83) 'yan bindiga suka sace mana a garin Maidabino, yau kwanan su ashirin da biyar ...
Shugaban karamar hukumar Safana Abdullahi yace anyi garkuwa da mutane 22 amma wasu sun samu sun gudu daga hannun maharan.
Majiya ta ce kuma maharan sun kuma yi awon-gaba da 'ya'yan sa biyu da ba a sanar da jinsin su ...
Mahara sun shigo ƙauyen a ƙasa, kuma ba su yi harbi ko sau ɗaya ba. Cikin 'yan mintina suka yi ...