DUBU TA CIKA: Ni na sace mahaifina, na karɓi naira miliya 2.5 kuɗin fansa – Wani matashi
Kakakin rundunar Ajayi Okasanmi, ya ce wannan matashi ya sace mahaifin na sa ne tare da haɗin bakin wasu mutum ...
Kakakin rundunar Ajayi Okasanmi, ya ce wannan matashi ya sace mahaifin na sa ne tare da haɗin bakin wasu mutum ...
Nan ko take kanen na sa ya yanke jiki ya faɗi gawa ko shureshire bai yi ba. Daga ganin haka ...
Kasar Massar ce ƙasa ta farko a jarein kasashen duniyan da suka fi yi wa mata kaciya inda a kasan ...
'Yan bindiga wanda ake zargin makiyaya sun kashe mutum 6 a kauyukan Tse Ngojov da Tse Valem Yaweh dake karamar ...
Gwamnan Jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazak ya nuna goyon bayan sa ga miƙa takarar shugaban ƙasa a APC ga yankin Kudu.
Rahoton ya binciko cewa mahara da 'yan bindiga sun kai wa wurare 25 mallakar Gwamnatin Tarayya hari daga 2019 zuwa ...
Busari ya bayyana mu su irin matsalolin da ake samu dangane da bayanai, binciken gaskiya da mahimmancin tantancewa.
Kakakin rundunar Babawale Afolabi ya fadi haka a wata takarda da aka raba wa manema labarai ranar Alhamis a garin ...
A ranar 09 ga Satumba 2021 dagacen kauyen Moshe dake karamar hukumar Kaiama Malam Bandele ya kawo kara a ofishin ...
Ɓangarorin kowane daga cikin su ya yi na sa zaɓen a ofisoshin jam'iyyar na ɓangaren kowane a dukkan ƙananan hukumomin ...