BOKO HARAM: Najeriya za ta karbi jiragen yaki samfurin Super Tucano 6 daga Amurka – Hafsan Sojojin Sama
Kuma Sojojin Sama din na jiran tsammanin kawo wasu kananan jiragen 19 duk domin yaki da Boko Haram.
Kuma Sojojin Sama din na jiran tsammanin kawo wasu kananan jiragen 19 duk domin yaki da Boko Haram.
Kafin nan dama sai da batagari da jami’an ‘yan sanda su ka rika kai wa masu zanga-zangar lumana farmaki a ...
Ba a dai sa ranar da kotu za ta fara sauraren wannan kara da Oshiomhole ya daukaka ba.
Micheal ya maka Cif Jojin ne kotu, a gaban Mai Shari’a na Babbar Kotun Tarayya, Abuja.
Ya ce kafa wadannan sabbin jami’an tsaro ba zai dauke iko da karfin jami’an ‘yan sanda wajen tabbatar da tsaron ...
Sai dai kuma yayin da aka fito da sunayen wadanda aka yi wa karin, sai ba a ga sunan Lamorde ...
Sunan Sufeto Janar Idris ya baci wajen nuna siyasa karara a ayyukan ‘yan sandan Najeriya suka rika gudanarwa a bisa ...
'Yan sanda ba za su cusa kan su a siyasa ba, za mu yi aiki kamar yadda doka ta gindaya ...
Buhari zai sanar da sabon Sufeto Janar din 'yan sanda
Jam’iyyu za su yi zanga-zanga idan Babban Sufeton 'Yan Sanda bai yi ritaya a ran 15 Ga Janairu ba