Majalisar zartaswa ta rattaba hannu a kasafin kudin 2019

0

A zaman da majalisar zartaswa da aka yi yau Juma’a a fadar shugaban Kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kasafin kudin Kasa na 2019.

Ministan tsare-tsare Udo Udoma, ya bayyana wa manema labarai bayan taron cewa Shugaba Buhari ya rattaba hannu a kasafin kudin cewa yanzu za a mika wa majalisar kasa domin tattaunawa da amincewa da kasafin.

Share.

game da Author