Kotu ta rage tsawon zaman kurkuku da Dariye yake yi zuwa shekaru 10

0

Kotun daukaka kara ta rage tsawon shekarun da tsohon gwamnan jihar Filato Joshua Dariye zai yi a gidan wakafi

Idan ba a manta ba kotu ta daure Dariye ne na tsawon shekaru 14 a gidan wakafi a dalilin wawushe kudaden jihar Filato a lokacin da ya ke gwamnan jihar.

A hukuncin da kutu ta yanke a wancan lokaci, an yanke wa Dariye tsawon zama gidan wakafi ne har na tsawon shekaru 14.

Share.

game da Author