2023: ƘALUBALE GA GANDUJE DA KWANKWASO: Zan kawo wa Atiku Kano cif-cif – Shekarau
A wajen bukin, Shekarau ya kara da cewa zai yi duk abin da zai yi a siyasance don ganin PDP ...
A wajen bukin, Shekarau ya kara da cewa zai yi duk abin da zai yi a siyasance don ganin PDP ...
Kuma a siyasa, ya kamata ka sani cewa abu ne mai wahala ka ce wa wani ɗan takara ya janye ...
Tsohon Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi a Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya fitar da sanarwar dalilan ficewar sa daga APC zuwa ...
Sanara Ibrahim Shekarau ya canja sheka daga jam'iyyar ANPP ya koma jam'iyyar NNPP, jam'iyya mai alamar kayan marmari a Kano.
A matsayi na na Musulmi, na rantse da Girman Alƙur'ani Gwamna Ganduje bai umarce ni wai na janye wa Shekarau ...
Sai kuma Alhassan Doguwa da kuma kakakin majalisar dokokin jihar Kano Hamisu Ibrahim Chidari.
Sai ga shi kotun ɗaukaka kara na yanke hukunci sai uwar jam'iyya ta mika wa Abdullahi Abbas satifiket.
Matsalar a nan ita ce, ba duga 'ya'yan jam'iyyar APC ba ne suka amince da wannan zabin su Abbas a ...
Ɓangaren na Shekarau ya fitar da wannan sanarwa a ranar Litinin, a matsayin raddi da martani ga kwamitin da Shugaban ...
Wannan shi ne bayanin da Bello Muhammad Sharada yasawa hannu kan zaman sulhu da akayi tsakanin Shekarau da Ganduje a ...