‘YAƘIN SUNƘURU’ A FILATO: Peter Obi ya fara jijjiga APC da PDP tun kafin a kammala ƙirga ƙuri’u
Akwai dai ƙananan hukumomi 17 a Jihar Filato, inda a yanzu ake jiran sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi 9 kenan.
Akwai dai ƙananan hukumomi 17 a Jihar Filato, inda a yanzu ake jiran sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi 9 kenan.
Mun fito ne domin mu wanke dattin da APC suka jibga mana a garin Jos. Za mu wanke garin tas, ...
Amma Ina mai tabbatar muku da cewa gwamnati za ta yi kokari wajen ganin ta biya albashin ma'aikatanta kafin watan ...
A cikin wasikar, Lalong ya ce an lauya kalaman sa ne amma bai furta irin abubuwan da ake zargin ya ...
Lalong ya karyata raɗeraɗin da ake ta yadawa wai Paparoma bai amince da mukamin shugaban Kamfen din Tinubu ba.
Buba ya ce gwamnatin sa ta siyo wadannan bindigogi ne ganin yadda rashi tsaro ya zama ruwan dare a karamar ...
Ya ce ofishin sakataren gwamnati za ta bada sunayen Sabin dagatan da aka nada nan ba da dadewa ba.
Bayan haka ina so in sanar maka cewa duka tsoffin kakain majalisun jihohi da mambobin su duk sun amince kai ...
A sanarwar haka da yayi a wata takarda da ya mika wa gundumar sa Sabongida, ya ce kwatakwata jam'iyyar APC ...
Yan bindiga sun kashe mutane da dama sannan sun cinna wa gidaje wuta a kauyuka hudu dake karamar hukumar Kanam ...