Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasa Najeriya da yamman Litini, 25 ga watan Satumba.
Buhari ya sauka da yamman nan ne
Buhari ya wuce kasar Britaniya bayan taron da ya halatta a majalisar dinkin duniya.
Ko da yake ba a fadi dalilin wucewarsa kasar Britaniya ba ana zaton kila ya leka ya duba likitocinsa na.
Discussion about this post