SABON TARIHI A INGILA: Rishi Sunak, ɗan asalin nahiyar Asiya zai zama Firai Ministan Birtaniya
Sunak dai matashi ne mai shekaru 42, zai gaji Truss wadda ta yi murabus bayan ta yi kwanaki 42 kacal ...
Sunak dai matashi ne mai shekaru 42, zai gaji Truss wadda ta yi murabus bayan ta yi kwanaki 42 kacal ...
"A kudancin ƙasar nan likita ɗaya ne ke kula da mutum 30,000. Amma a Arewa akwai ma inda likita ɗaya ...
An tabbatar da cewa fiye da ƙwararrun likitoci 'yan Najeriya 5,000 ne su ka tsallake zuwa Ingila a cikin shekaru ...
An yi bakin ciki matuka a Ingila domin sun saka ran lace gasar ganin a kasar su ake buga wasan ...
Ahmed Musa dai yanzu ba ya buga kwallo a kowacce kungiyar kwallo tun bayan ficewa daga kungiyar Nasr dake kasar ...
Haka nan idan ba a manta ba, ranar 11 Ga Mayu ne za a fara kwaso 'yan Najeriya daga Amurka.
Hatta ayyukan ibada da ya hada da yin sallan juma'a da salloli biyar a masallaci duk an dakatar.
Sarauniya Elizabeth ta yi kira ga kasashen da su ci gaba da hada kansu dimin samun ci gaba a kasashen ...
Talata kuma da dare a wasan kusa da na karshe, Chelsea ta yi nasara a kan Liverpool da ci 2:0.
Amma kuma a shekarar 2020/2021 da 2021/2022, ko da ta zo ta daya a gasar Premier, ba ta za buga ...