Kwamishinan gidaje da tsare-tsare na jihar Filato Sam Galadima ya mutu a filin motsa jiki na Rwang-pam da ke garin Jos.
Kwamishinan ya yanke jiki ne a daidai suna gudun motsa jiki da safen yau.
Likitoci sun tabbatar da mutuwar kwamishina.