A bayanan da hukumar zabe mai zaman kata ta kasa ta fitar, ya nuna cewa yankin Arewa Maso Yamma ne ta fi ko wacce yanki yawan masu rijistan zabe a 2019.
Akwai masu rijistar zabe har miliyan 20 daga yankin Arewa Maso gabas, Kudu Maso Yamma na da mutanen da suka yi rijista miliyan 16.
Yankin Kudu Maso Kudu na da miliyan 12, Kudu Maso Gabas Miliyan 10, Arewa Maso Gabas Miliyan 11 sannan Arewa ta Tsakiya Miliyan 13.
Matasa ‘yan shekara 18 – 35 ne suka fi yawan masu kada kuri’a da kashi 51.11 bisa 100 na masu zabe.
36 – 50 kuma kashi 29.9 bisa 100, 51 – 70 kashi 15.2 sannan kuma daga 70 zuwa sama, kashi 3.6.
Abia 1,932,892
Adamawa 1,973,083
Akwa Ibom 2,119,727
Anambra 2,447,996
Bauchi 2,462,843
Bayelsa 923,182
Benue 2,480,131
Borno 2,315,956
Cross River 1,527,289
Delta 2,845,274
Ebonyi 1,459,933
Edo 2,210,534
Ekiti 909,967
Enugu 1,944,016
FCT 1,344,856
Gombe 1,394,393
Imo 2,272,293
Jigawa 2,111,106
Kaduna 3,932,492
Kano 5,457,747
Katsina 3,230,230
Kebbi 1,806,231
Kogi 1,646,350
Kwara 1,406,457
Lagos 6.570,291
Nasarawa 1,617,786
Niger 2,390,035
Ogun-2,375,003
Ondo-1,822,346
Osun 1,680,498
Oyo 2,934,107
Plateau 2,480,455
Rivers 3,215,273
Sokoto 1,903,166
Taraba 1,777,105
Yobe 1,365,913
Zamfara 1,717,128