Faransa ta ci ‘World Cup’
Fransa ta doke Croatia da ci 4 - 2.
A wasan farko da aka buga da yammacin Juma'a, kasar Faransa ta doke Urugay da ci biyu babu ko daya.
Dan wasan PSG, Neymar ne ya fara jefa kwallo a daidai minti na 51
Abin haushi, An ci su Ronaldo kwallo ta biyu, a ragar da ya ci Spain kwallaye uku girmis shi kadai.
Rasha na buga na hudun wasa ya kare.
A yanzu dai duk an dawo da kasashen Afrika biyar zuwa gida, babu wadda ta haye zuwa rukuni na biyu.
Rabon da a fitar da Jamus a wasan zagaye na farko tun a 1938.
A cikin rukunin su tun da farko Argentina ta yi kunnen doki da kasar Iceland, wacce ta zo gasar a ...
Najeriya dai bata buga wani abin azo a gani ba a iya tsawon awa daya da rabi da akayi ana ...
Najeriya za ata buga wasan ta na farko da kasar Crotia ne ranar Asabar mai zuwa.