France-celebrating
Faransa ta doke kasar Croatia a wasan karshe da aka buga ranar Lahadi a kasar Rasha.
Fransa ta doke Croatia da ci 4 – 2.
A jiya ne kasar Belgium ta doke kasar Ingila don zama na uku.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.