Ban hana siyar da Giya a Neja ba – Gwamna Bago
Kananan hukumomin da abin ya shafa sun hada da Minna, Bida, Suleja, Kontagora, Lappai, Agaie, Kagara, New Bussa da Mokwa.
Kananan hukumomin da abin ya shafa sun hada da Minna, Bida, Suleja, Kontagora, Lappai, Agaie, Kagara, New Bussa da Mokwa.
An gano cewa, Umaru ya saki matar sa da kwana uku sai sabon saurayi ya bayyana, ashe hirar ajali yake ...
Alkalin kotun Muhammed Idris ya ce Abdulrahman zai yi zaman kurkuku ba tare da ya biya beli ba.
A karshe Buhari ya jinjina wa likitocin da suka kula da maimartaba, cewa Najeriya na Alfahari su matuka.
Sun kara da cewa ko wani tari ko kakari suka yi a cikin jama'a, sai a rika tsana da tsangwama ...
Za mu raba wa iyayen yaran makaranta kayan abinci ne.
Saurayin bai iya biyan naira 17,000 kudin sadaki ba.
Muhimmancin ranar Arafat, Daga Dr Bashir Aliyu Umar
Cikin watan Janairu, Gwamna Aminu Masari ya ci Katsina mamaye ta ke da masu garkuwa da mutane.
Wadanda aka kashe din an ruwaito cewa ‘yan kasuwar kayan miya ne da ke kan hanyar su ta komawa da ...