SAI KA CE KWANGILAR GINA SABUWAR NAJERIYA: Tsohon ɗan takarar gwamna ya buƙaci a binciki yadda za a kashe Naira tiriliyan 15.6 a titin jirgin ƙada na kilomita 700
Doherty ya yi wannan kira ne a cikin wata wasiƙa da ya aika wa Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio da Kakakin ...