Zamfara ta yi nasarar samar wa Jami’ar Jihar naira bilyan daya daga Hukumar Tetfund
Jami'ar Jihar Zamfara dai ta na Talata Mafara ce, garin da ke kan titi daga Gusau zuwa Sokoto.
Jami'ar Jihar Zamfara dai ta na Talata Mafara ce, garin da ke kan titi daga Gusau zuwa Sokoto.
TETFund ta ce ta gano yadda dimbin malamai ke karkatar da kudaden su na sayen motoci da saye ko Gina ...
Ya ce su ma jami'o'in dungurugum ba a bar su baya ba wajen karkatar da kudaden bincike.
Sai dai kuma ita TETDUND ta karyata dukkan zarge-zargen da NEITI ta yi ma ta, kamar yadda za ku karanta ...
Asusun TETFund za ta tallafa wa kwalejin Kimiya 'Abdu Gusau' da Naira biliyan daya
A shekarar 2018 da ta gabata kuwa an raba naira milyan 785 ga kowace jami'a.
“Na yarda idan an kama ni da laifi ya yanke min hukuncin kisa.” Inji Baffa.
Baffa wanda kafin nada shi TETFund hadimi ne ga Ministan Ilmi Adamu, an nada shi ne a ranar 2 Ga ...