Yadda ‘yan bindiga suka kashe manoma 25 suka yi garkuwa da mata da ‘yan mata da dama a jihar Neja
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta aika da jami’anta zuwa kauyukan Yakila, Tegina, Kagara
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta aika da jami’anta zuwa kauyukan Yakila, Tegina, Kagara
'Yan bindigan sun sako daliban ne bayan iyayen su sun biya wuri na gugan wuri har naira miliyan 60 da ...
Yan Bindigar sun matsawa garin na Tegina tun bayan da suka sace Dalibai 136 a Islamiyya Salihu Tanko a watan ...
Mazauna kauyen ne suka yi karo-karo suka tara Naira miliyan 8 din da aka je aka biya kudin fansan wadannan ...
Sannan kuma ya ƙaryata raɗeraɗin da ake yaɗawa wai gwamnatin jihar ta bada kuɗi wajen biyan ƙudin fansa da ka ...
Wata mata mai suna Habiba Aliyu wacce 'ya'yan ta biyar ne aka tafi da ta bayyana jin dadin ta matuka ...
An sace yaran da ƙarfin tsiya lokacin da su ke tsakiyar karatu a Salihu Tanko Islamiyya School, a Tegina, Jihar ...
Sun fara da fatattakar manoma daga gonakin su, su na hana su noma. Daga nan kuma su ka afka banka ...
Jami'in gwamnati ya ce 'yan bindiga kamar su 70 ne su ka karaɗe ƙauyuka 17, a cikin ƙaramar hukumar Wushishi, ...