• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

ZAMAN DARDAR: Yan Bindiga sun sace babbar ‘yan kasuwa a Tegina, sun yi barazanar dawuwa su sace sauran attajiran garin

Abubakar MaishanuAisha YusufubyAbubakar MaishanuandAisha Yusufu
January 31, 2022
in Labarai
0
ZAMAN DARDAR: Yan Bindiga sun sace babbar ‘yan kasuwa a Tegina, sun yi barazanar dawuwa su sace sauran attajiran garin

Wasu da ake zargin mahara ne sun yi awun gaba da wata mata ‘yar kasuwa a garin Tegina dake Karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja kuma sun yi barazanar sake dawuwa garin nan bada dadewa.

Matar Mai suna Rabi Usman, an sace ta ne ranar Asabar da misalin karfe 11 na dare, cewar mutanen garin da suka shaidawa Premium Times Hausa.

Rabi babbar ‘yar kasuwa ce sannan tana da mallakin gidan buredi a garin.

Yan Bindigar sun matsawa garin na Tegina tun bayan da suka sace Dalibai 136 a Islamiyya Salihu Tanko a watan Mayun bara. Sun sako daliban ne bayan Iyaye da Yan uwa sun biya kudin fansa na Naira 60 da sabbin Babura guda biyar.

Bayan sace daliban, sun kuma dawowa a inda suka sace wasu mutum hudu harma sun kashe daya daga cikinsu bayan sun karbi kudin fansa har miliyan takwas.

A wannan harin na sanar Asabar, shaidu sun ce Yan Bindigar sun shigo garin na Tegina ne da muggan makamai kuma sun bar sakon cewa zasu dawo su dauki duk wane mai arziki a garin na Tegina.

Wane mazaunin garin kuma jami’in Hukumar NURTW, Muhammed Bello, ya shaidawa Premium Times Hausa cewa sakon na Yan Bindiga cewa zasu dawo, ya jawo zaman dar dar a garin.

Muhammad yayi Kira ga gwamnati dasu kawowa garin Tegina dauki ta hanyar kafa rundunar tsaro na hadin gwiwa tare da basu kayan aiki irin na zamani.

” Yan bindigan sun kai su 25 da suka dira kauyen da bayan sun kama Rabi wasu daga cikinsu sun rika kwace wayoyin mutane har wani ma daga cikin ‘yan bindigan ya yi kokarin sace wani bijimin sa a lokacin da za su wuce.

Premium Times Hausa ta tuntubi sakataren Gwannatin Jihar Neja, Ahmad Matane, Amma yace haryanzu bashi da labarin harin.

Shima Kakakin Yan Sandar Jihar ta Neja Wasiu Abiodun, bai dauki wayar da wakilinmu yayi masa ba.

Yan Suna suna cigaba da cin Karen su ba babbaka duk da Umarnin da shugaba Muhammadu Buhari ya bayar cewa ayi amfani da karfin soja na gaske wajen kai musu Hari.

Tags: Ahmad MataneMuhammadu BuhariMuhammed BelloNajeriaNejaNURTWPREMIUM TIMESSalihu TankoTeginaWasiu Abiodun
Previous Post

EFCC na tuhumar Okorocha da sace naira biliyan 2.9 kudin jihar Imo

Next Post

TSARO: An kashe ‘yan sanda uku da wasu mutane 18 a cikin makon jiya a Najeriya

Next Post
Neman aure ya yi sanadiyyar mutuwar Nabajallah, kasurgumin dan bindiga a Katsina

TSARO: An kashe 'yan sanda uku da wasu mutane 18 a cikin makon jiya a Najeriya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku
  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.