2023: INEC ta gargaɗi jam’iyyun kada su kuskura su kauce wa tsari da matakan tsayar da ‘yan takara
Musamman INEC ta yi gargaɗin ne dangane da batutuwan tsayar da 'yan takarar zaɓen fitar-da-gwani a na kowace jam'iyya.
Musamman INEC ta yi gargaɗin ne dangane da batutuwan tsayar da 'yan takarar zaɓen fitar-da-gwani a na kowace jam'iyya.
Usman, wanda aka fi sani da Mr LA, ya yi wannan furuci a lokacin ganawar sa da manema labarai a ...
To ni dai ban taba shigar da wata shaida ko hujja ko furuci a kotu cewa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa
Kudin fom din takara gwamna dai naira miliyan 22.5, kamar yadda jam'iyyar APC ta sanar.
13 - 14 ga wata kuma za a saurari korafe-korafe da ka oya tasowa a dalilin haka.
Jam’iyyar adawa, PDP ta bada sanarwar fara saida fam ga dukkan masu sha’awar fitowa takarar mukaman siyasa daban-daban a zaben ...
Hon Sumaila ya fadi haka ne a hira da yayi da PREMIUM TIMES a makon da ya gabata.
Sanata Ahmed Makarfi ba boyayye suna bane a siaysar Najeriya musamman a ‘yan Shekaru baya da suka gabata.
Ko da yake bai ce komai ba akai, ana sa ran zai amince ya tsaya takarar a 2019.
Lawan ya fadi haka ne bayan ganawa ta musamman da ya yi da Buhari a gidan gwamnati na Aso Rock.