Osinbajo ya nisata kansa da masu yi masa kamfen din fitowa takarar Shugaban kasa
Osinbajo ya roki jama'a su yi watsi da kamfen din domin ba da yawun Osinbajo su ke yi ba.