Shayarwa da mulmula nono ba ya hana kamuwa da cutar Dajin nono ga mata – Likitoci
Mata da suka kamu da wannan cutar mazajen su ne ke fara ganowa kafin mu likitoci mu sani.
Mata da suka kamu da wannan cutar mazajen su ne ke fara ganowa kafin mu likitoci mu sani.
A karshe jami’ar UNICEF Pernille Ironside ta yaba wa ma'aikatan.
Iyaye mata na samun kariya daga kamuwa da cutar Siga.
Ya fadi haka ne yayin da kamfanin dillancin labaran Najeriya ta yi hira da shi.
Shayar da yaro ruwan nono da zaran an haife shi na hana yaro mutu
Olukemi Tongo mamba ce na kungiyan likitocin da ke kula da yara kanana NISOMN.