GWANINTA KO GURGUNTAKA: Yadda malejin cinikayyar Najeriya ya riƙa rawa da ƙafa ɗaya cikin watannin Juli zuwa Satumba -NBS
Wannan sikeli na nufin hada-hadar cinikayya a cikin watannin bai yi wa Najeriya rinjayen da ya kamata ta samu ba.
Wannan sikeli na nufin hada-hadar cinikayya a cikin watannin bai yi wa Najeriya rinjayen da ya kamata ta samu ba.
Jihohin da za su ci moriyar ayyukan bunƙasa harkokin noma, sun haɗa da Kogi, Kaduna, Kano, Cross River, Enugu, Lagos
Dama kuka a cikin kasafin, saboda rashin kudi gwamnati ta dogara da ciwo bashin naira tiriliyan 5.6 a cikin duniya ...
NBS ta yi wannan rahoto ne bayan kammala kididdige tasirin da cutar korona ya yi a cikin al'umma, rahoto na ...
Ranar Talatar da ta gabata ne PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa tattalin arzikin Najeriya na ci gaban mai ...
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa (NBS), mallakar gwamnatin tarayya ce ta bayyana haka a ranar Litinin.
Kafin wannan kuwa a lissafin watannin Oktoba, Nuwamba da Disamba, 2018, kashi 18.8 ba su da aikin yi.
A cikin yankunan karkara kuwa, tsadar rayuwa ta tashi daga kashi 11.41% a watan Disamba, zuwa kashi 11.54 cikin watan ...
Kowa ya ga yadda talakawa suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka zabi Buhari a mataki na farko a zaben 2015.
Wadannan kudaden ta ce an tara su a cikin watanni uku na farkon shekarar 2019, wato daga Janairu zuwa Maris.