BINCIKE: Akalla mutane miliyan 14.3 na ta’ammali da muggan kwayoyi a Najeriya
Akalla mutane miliyan 14.3 na ta'ammali muggan kwayoyi a Najeriya
Akalla mutane miliyan 14.3 na ta'ammali muggan kwayoyi a Najeriya
Rashin aiki ya karu a Najeriya
NBS ta ce kafin watan da ya gabata, an jera watanni 18 farashin bai hauhawa sama ba.
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.