KIWON LAFIYA: Mahajjatan mu basu da matsala bana – Ibrahim Kana
“A yanzu haka koda aikin fida ne mutanen mu za su bukata asibitocin Saudi za su yi.
“A yanzu haka koda aikin fida ne mutanen mu za su bukata asibitocin Saudi za su yi.
Ana sa ran mutane sama da 90, 000 ne zasu yi aikin daga kasa Najeriya a bana.
Yau gwamnati ta amince da a siya wa hukumar Metro Plaza.