Hukumar Alhazai ta karbi mallakin ginin Metro Plaza

0

Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON ta karbi mallaki sabon ofishin ta Metro Plaza daga kamfanin n wannan wuri daga kamfanin AMCON dake Abuja.

Shugaban hukumar NAHCON Mohammed yace sai sunyi gyara kafin su fara amfani da ginin sannan ya tabbatar da cewa za su yi amfani da ginin tare da hukumar NCPC.

Ya ce shugaban kasa ya umurce su da su tabbatar sun gudanar da aiyukkan su da gaskiya wanda hakan ya ya sa suka iya siyan wannan gini.

Share.

game da Author