KARƁAR BANKIN MUSULUNCI HANNU BIB-BIYU: Khalifa Sanusi ya jinjina wa waɗanda ba musulmai ba, ya nemi mabiya addinai su riƙa haƙuri da juna
Ya ce da yawan mutane sun gani kuma sun san alfanu da fa'idojin Bankin Musulunci, amma saboda dalilai na addini, ...