An kammala jigilan mahajjatan jihar Kaduna daga kasar Saudiyya
Mahajjata hudu ne suka rasu a Makka daga jihar Kaduna.
Mahajjata hudu ne suka rasu a Makka daga jihar Kaduna.
“Wasu sun dade rabon su da gida, sun matsu su koma, wasu kuma dan guzirin na su ne ya kare.”
"Muna fatan za mu sami nasarar cimma wannan buri na mu da muka sa a gaba a 2018."
Daga karshe ya ce mahajjatan jihar za su far dawowa ne daga ranar 5 ga watan Satumba.
Dandazon musulmai a wajen jifa
Yawaita Istigifari da Tuba, duk musulmi ya tuba ga Allah tuba na gaskiya.
Amfani da lema kowani lokaci.
Bayan haka hukumar NAHCON ta sami labarin mutuwan wani mahajjaci daga jihar Kwara.
Ya ce bayan haka zai yi wa majalisar kasa addu’a.
Sakataren hukumar NAHCON Bello Tambuwal ya ce ma’aikatan kwastam sun ci mutuncin ‘yan Najeriyan ne bayan da aka gama binciken ...