Na tafi aikin Haji, a can zan yi wa Buhari Addu’a – Saraki

0

Shugaban majalisar Dattijai, Bukola Saraki ya sanar da tafiyarsa aikin Hajjin bana yau ta hannun mai taimaka masa a harkar yada labarai Yousuph.

Bayan haka ya sanar da cewa zai yi amfani da hakan wajen yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a ta musamman domin samun Karin lafiya.

Ya ce bayan haka zai yi wa majalisar kasa addu’a.

Share.

game da Author