Majalisar Dattawa ta ki amincewa da rahoton kwamitin ta na ‘Yan sanda
Tace bayanan rahoton bai gamsar da ita ba.
Tace bayanan rahoton bai gamsar da ita ba.
Sanata Aliyu Wammako ne zai binciki kwamitin wanda ya kunshi Tayo Alasoadura, Akpan Bassey, Samuel Anyawu da Ahmed Ogembe. Sauran ...
Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.
“Idan zunubi ne ke kawo cutar Sankarau da dukkan mu ‘yan siyasa mun kamu da cutar.
Kwamitin da ta mika sakamakon bincikenta yau a zauren majalisar ta ce sanata Ndume ya yiwa majalisar karya.
Saraki ya ce babu ruwansa da rikicin mota da hukumar kwastam ta ke ta magana akai