• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

‘Yan sanda sun waske da takardun Kasafin Kudin 2017 a farmakin da suka kai gidana – In Goje

Mohammed LerebyMohammed Lere
April 26, 2017
in Babban Labari
0
Danjuma Goje in tha senate

Danjuma Goje in the senate

Shugaban Kwamtin kasafin kudi na majalisar dattijai Sanata Danjuma Goje ya shaida wa majalisar cewa jami’an ‘yan sanda da suka kai farmaki gidan sa amakon da ya gabata sun waske da wadansu takardu dake kunshe da bayanai akan ayyukan da sukayi na kasafin kudin 2017.

Goje ya fadi hakanne a zauren majalisar a daidai ana shirin tattaunawa akan inda aka kwana a kasafin kudin da kwamitin nasa ke aiki akai.

Ya kara da cewa jami’an ‘yan sandan sun tafi da wadansu komfutoci na tafi da gidanka da kudi da ya kai naira miliyan 18.

Majalisar ta kafa wata kwarya-kwaryar kwamiti domin ta duba hakan.

Ranar Alhamis din da ya gabata ne ne jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya su ka kai farmaki gidan tsohon gwamnan jihar Gombe Sanata Danjuma Goje.

Jami’an ‘yan sanda 25 ne da wadansu sanye da fararen kaya suka zagaye gidan sanatan a yammacin Alhamis din.

Bayan gudanar da bincike da akayi daki- daki a gidan an gano miliyoyin naira a wasu daga cikin dakunan da ke gidan.

Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.

Wani da ga cikin mai masa hidima ya shaida mana cewa jami’an ‘yan sandan basu nuna musu wani takardar neman izinin shiga gidan ba, sun fada ne kawai. Ya ce sunyi kaca-kaca da gidan kafin suka tafi a sanadiyyar binciken da su ka yi.

” Jami’an ‘yan sandan sai da sukayi awoyi hudu a cikin gidan suna bincike-bincike. Sun tafi da tsabar kudi da ya kai naira Miliyan 24, da ya hada da naira Miliyan 18, $19,000 da riyal din kasar Saudiyya na 4000.

“Idan ma wadannan kudade suka biyo to gaskiya ba’ ayi masa adalci ba domin mutum mai matsayi kamar na Goje ace wai babu irin wadannan kudade a ajiye a gidansa bayan irin mukaman da ya rike a kasarnan kuma dan siyasa ay ba zai yi ma’ana ba.

Koda yake shi Danjuma Goje bai ce komai ba akan abin da ya faru, kakakin rundunar ‘yan sanda Moshood Jimoh ya ce da zarar sun gama bincike akan musabbabin kai wannan farmaki gidan Sanata Goje za su sanar wa duniya.

Tags: AbujaDanjuma GojeGombeHausaLabaraiMajalisar dattijaiNews
Previous Post

Caccakar Buhari da Dangiwa Umar yake yi bai kamata ba – Fadar Shugaban kasa

Next Post

Majalisar Wakilai ta ba rundunar ‘yan sandan Najeriya awoyi 24 ta dawo da takardun da suka kwashe a gidan Goje

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana murdiya a zaben gwamnan Kaduna, ba mu yarda da nasarar da INEC ta baiwa Uba Sani ba – ‘Yan PDP masu zanga-zanga
  • 2023: ‘Yan dandatsa sun yi yunƙurin kutse cikin shafukan yanar gizo sau miliyan 3.8 a lokacin zaɓen gwamnoni -Minista Pantami
  • RIGIMAR ZAƁE A KOTU: A bani nasara ko a sake zaɓe, ga dalilai na 18 – Peter Obi
  • HARAJIN WATAN FABURAIRU: Gwamnatin Tarayya ta tara Naira biliyan 487
  • RIGIMAR DUNIYA DA MAI RAI AKE YI: ‘Babu zaɓaɓɓen shugaban ƙasa a Najeriya’ – Datti Baba-Ahmed

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.