Da gangar Hukumar Zabe ta ki saka sakamakon zabe kai tsaye a manhajar iReV – Lai Mohammed
Lai ya bayyana wa jaridun Kasar Amurka cewa abinda aka fadi musu suke ruwaitowa karyar banza ce da labaran kanzon ...
Lai ya bayyana wa jaridun Kasar Amurka cewa abinda aka fadi musu suke ruwaitowa karyar banza ce da labaran kanzon ...
Lai ya nuna rashin jin daɗin duk wannan ƙoƙarin da ya yi wa Gwamnan Kwara, amma kuma tun tafiya ba ...
Ya ce gwamnatin tarayya ta damu da halin da kasar nan ke ciki, kuma ta na kokarin ganin ta dakile ...
PREMUM TIMES ta buga abarin yadda aka samu mummunan sabani tsakanin bangaren Gwamna AbdulRazaq da kuma bangaren Lai Mohammed.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa an kama bakin-haure har 1,375 a tsawon lokacin da kan iyakokin Najeriya su ka kasance ...
Lai ya yi wannan bayani a cikin wani shiri na Musamman da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN).
Lai ya yi wannan ikirari a taron sa da mawallafa jaridun kasar nan a Lagos, wato Kungiyar NPAN.
Lai ya yi wannan jawabi a ranar Litinin lokacin da ya kai ziyara ga Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ...
Ministan ya shaida wa mahalarta taron a matsayin sa na mamba din cikin tawagar gwamnatin tarayya a wurin taron.
Furucin Lai ya zo ne kwana biyu bayan da Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar cewa ba za ta zuba ido ...