MUZGUNA WA ƳAN NAJERIYA: Ƙasar Ghana ta shiga taitayinta tun da wuri – Gargaɗin gwamnatin Najeriya
Ministan Yada Labari ya fitar da wannan sako inda ya ce lallai kasar Ghana ta bude kunnuwarta ta saurari wannan ...
Ministan Yada Labari ya fitar da wannan sako inda ya ce lallai kasar Ghana ta bude kunnuwarta ta saurari wannan ...
Lai ya kuma yaba wa Minista Amaechi tare da yi masa jinjina kan namijin kokarin da ya yi, tare da ...
Ina so na yi amfani da wannan dama na bayyana cewa manyan kasashen duniya da su iya kara kaimin taimakon ...
Akwai wadanda suka raina wa mutane wayo, suka bayar da dalili na wofi da rashin mutunci.
Lai ya ce dole a kalli gudummawar da 'yan jaridar ke bayarwa a yaki da dakile Coronavirus, tamkar wasu zaratan ...
Ya ce matsawar wasu gwamnoni ba su daina sa siyasa a lamarin ba, to ba za a iya samun nasarar ...
Lai Mohammed ya ce a dalilin haka gwamnati za ta saka sabbin tsauraran matakai da tilasta mutane bin doka da ...
Idan ba a manta ba, Ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Legas ta sanar cewa an samu karin mutane hudu da ...
Sauran jihohin sun hada da Kogi, Kaduna da kuma Katsina.
Tabbas za a kawo karshen matsalar tsaro a kasar nan kwata-kwata kuwa, sai ya zama tarihi kuma a karkashin Buhari.