DARAJAR KA KASUWAR KA: Naira ta kama hanyar yin abota kafaɗa-da-kafaɗa da takardar tsire da balangu
PREMIUM TIMES Hausa a ranar Laraba, ta buga labarin cewa darajar Naira ta zube, ta doshi N1,000 a Dala 1.
PREMIUM TIMES Hausa a ranar Laraba, ta buga labarin cewa darajar Naira ta zube, ta doshi N1,000 a Dala 1.
“An soke lasisin su ne saboda rashin kiyaye sharuddan da CBN ya bada bisa ga sashe na biyar na dokar ...
“Tun lokacin da gwamnati ta sanar cewa a rika karbar tsoffin takardun kudi sabbin da ake gani suka bace.
"Emefiele ya wulaƙanta ɗan Adam ta hanyar jefa shi cikin tozarta da ƙaƙa-ni-ka-yin yadda za su ciyar da kai da ...
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Kakakin Yaɗa Labaran CBN Osita Nwasinobi ne ya bayyana wancan raddi na sama, a cikin wata sanarwa da ya fitar ...
Ko da yake gwanatin tarayya ta ce kotun koli bata da hurumin yanke irin wannan hukunci, ba ta ce komai ...
Gwamnati ta ce babu ruwan Kotun Ƙoli da wannan karankatakaliya, domin ba rikici ba ne tsakanin gwamnatocin jihohi da gwamnatin ...
Sun nuna masa tsoron cewa wahalar da jama'a ke ciki za ta iya shafar nasarar jam'iyyar su a zaɓen 2023.
CBN ya yi wannan gargaɗin bayan an riƙa nuna wani guntun faifan bidiyo mai nuna ana liƙi da watsi da ...