‘Idan ba za ku rika amsar tsoffin takardun kudi ba, ku daina biyan mutane su a bankuna – Gargadin Adeleke ga bankunan Osun
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Kakakin Yaɗa Labaran CBN Osita Nwasinobi ne ya bayyana wancan raddi na sama, a cikin wata sanarwa da ya fitar ...
Ko da yake gwanatin tarayya ta ce kotun koli bata da hurumin yanke irin wannan hukunci, ba ta ce komai ...
Gwamnati ta ce babu ruwan Kotun Ƙoli da wannan karankatakaliya, domin ba rikici ba ne tsakanin gwamnatocin jihohi da gwamnatin ...
Sun nuna masa tsoron cewa wahalar da jama'a ke ciki za ta iya shafar nasarar jam'iyyar su a zaɓen 2023.
CBN ya yi wannan gargaɗin bayan an riƙa nuna wani guntun faifan bidiyo mai nuna ana liƙi da watsi da ...
Ya ce yin hakan zai sauƙaƙa wa jama'a ƙuncin rayuwar da ƙarancin kuɗaɗe ta haifar masu, musamman a yankunan karkara.
Kuɗaɗen da CBN ya sauya wa launi dai sun haɗa da takardun naira 1,000, takardun naira 500 da takardun naira ...
Dalili kuwa shi ne domin kwanaki 90 (muna jin kwana 100) ya isa wadanda ke da tsohon kudin su ajiye ...
Laftanar Janar Yahaya ya yi wannan nunin a lokacin da ake wa masu neman shiga aikin kuratan sojoji gwanin juriyar ...