Za a kammala aikin gadar ‘2nd Niger’ kafin Kirsimeti – Gwamnatin Tarayya
Gadar 2nd Niger na daga cikin manyan alkawuran da gwamnatin Buhari ta dauka a lokacin kamfen din 2015
Gadar 2nd Niger na daga cikin manyan alkawuran da gwamnatin Buhari ta dauka a lokacin kamfen din 2015
A yanzu an amince kowace jam'iyya ta zaɓi gwanayen ta bisa tsarin 'yar tinƙe, ƙato-bayan-ƙato ko zaɓen game-gari.
Dakta Khalid ya soki kalaman Kuka wanda yayi ranar Kirsimet inda ya ke sukar gwamnatin Buhari da nuna fifiko ga ...
Kajin dai ana sayar da su a matsayin garabasar Kirsimeti, domin saukake wa jama’a tsadar rayuwa lokacin bukukuwan Kirsimeti da ...
Afunanya ya ce hare-haren wasu marasa kishi ne ke shirya shi domin su kawo wa gwamnatin tarayya kafar-ungulu.
Da yawan mutane dai na ganin cewa bai dace a bijiro da tsarin ba, a wannan lokaci da ake shirin ...
Wannan karon gwamnati ta ce kowa da kowa ne zai koma domin aci gaba da karatu kafin Kirsimeti.
An kori wasu ‘yan sanda su uku da aka kama da laifin yi wa wani matafiyi fashi da makami a ...
Gwamnatin Najeriya ta maida wa Saraki martanin furucin sa cewa ‘babu alfanu’ a Kasafin 2019
Shugaban Masu Rinjyaye Ahmed Lawan ne ya karanto kudirin neman a tafi hutun, kuma aka amince.