Kotu ta wanke Kemi Adeosun daga zargi, ta ƙi yanke mata hukunci kan zargin buga katin NYSC na jabu
Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ce tsohuwar Ministar Harkokin Kuɗaɗe Kemi Adeosun ba ta yi wani laifi ba don ...
Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ce tsohuwar Ministar Harkokin Kuɗaɗe Kemi Adeosun ba ta yi wani laifi ba don ...
Shaidu hudu da aka gabatar duk sun kasa bayar da shaidar da kotu za ta iya kama Gwarzo da Garba ...
Yadda bashin naira tiriliyan daya ya rike wa NNPC wuya
Shi ma ya maida martani a jiya Juma’a da yamma bayan an buga labarin.
Ba a dai sa ranar da za a fara sauraren karar ba.
Janar Tsiga mai ritaya, ya kara bayar da hasken da ya tabbatar da cewa satifiket din na Kemi na jabu ...
NYSC ta yi haka ne a matsayin martanin labarin da PREMIUM TIMES ta buga inda ta zargi Adeosun da mallakar ...
Da yawa na cewa ta fito ta kare kanta, a gaggauta bincken ta kuma a yi waje rod da ita.
Kemi Adeosun ta na cikin wadanda aka yi zaman tattaunawa da su da yan majalisa.
Minista Adeosun ba ta bayyana sunaye ba, amma dai ta ce akalla ta ce an kwato naira bilyan 14.8.