Majalisar dattawa ta kirkiro kudiri don kafa hukumar tubabbabun ‘yan Boko Haram
Majalisar dattawa ta kirkiro kudiri don kafa hukumar tubabbun 'yan Boko Haram.
Majalisar dattawa ta kirkiro kudiri don kafa hukumar tubabbun 'yan Boko Haram.
A dalilin haka mutane da dama ke mutuwa sannan yaduwar cutar ta ki ci ta ki cinyewa.
Shettima ya ce a karkashin wannan shiri za a farfado da masakar arewa da kuma kamfanin NNDC.
Za a ude hanyar Maiduguri – Bama – Banki wanda ta yi shekaru uku a rufe.
Shettima ya jajanta wa gwamnan da iyayen yaran da akayi garkuwa da su.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci wannan zaman da suka yi.
Dan majalisar yace suna nan sun fara shiri domin ganin wannan buri nasu ya cika.