Mutane sun rage kamuwa da cutar Kanjamau a Najeriya
Ya ce as sami raguwa sosai na mutanen da ke kamuwa da cutar.
Ya ce as sami raguwa sosai na mutanen da ke kamuwa da cutar.
Sun yi kira da a saka hakan a shirin Inshorar kiwon lafiya ta kasa.
Ya bayyana cewa kowani mutum dake dauke da cutar kanjamau na bukatan kudin da ya kai Naira 50,000
Ya kuma ce coci a shirye take domin ta hada kawance da gwamnati.
Cikin mutane 3,800 da aka tabbatar suna dauke da cutar an samu yara kanana 70 da su ma suna dauke ...
Najeriya ta na daga cikin jerin kasashen da suke da yawan mutanen da ke dauke da cutar Kanjamau.
An nada sani Aliyu shugaban hukumar NACA ne a watan Nuwamban shekara ta 2016.