KANJAMAU: Sama da mutum 4000 da ke ɗauke da cutar a Kano na amsar magani kyauta a asibitocin jihar
Gwamnatin Kano ta siya kayan yin gwajin cutar kanjamau na naira miliyan 69 domin dakile yaduwar cutar a jihar.
Gwamnatin Kano ta siya kayan yin gwajin cutar kanjamau na naira miliyan 69 domin dakile yaduwar cutar a jihar.
Ya ce gwamnati ta hada hannu da kungiyoyin bada tallafi domin Samar da magungunan cututtukan kanjamau da tarin fuka a ...
António Guterres ya ce, “ya zama wajibi mu ga bayan AIDS a matsayin ƙalubale ga lafiyar al’ummar duniya ya zuwa ...
Ya ce shirin ya hada hannu da asibitocin kula da yaran dake fama da yunwa dake jihar domin yi musu ...
Usman ya kuma ce kamata ya yi mutane su kare kansu daga kamuwa da cutar sannan idan har sun kamu ...
Haka nan kuma rahoton ya nuna cewa yawan gwaje-gwajen ƙanjamau da kula da masu ɗauke da cutar ya ragu sosai ...
Likitoci sun tabbatar cewa ba a kamuwa da cutar idan an ci abinci tare, ko an tafa hannun da mai ...
Shugaban Buhari ya ce a dalilin haka gwamnatin sa za ta zage damtse wajen ganin ta rage yaduwar cutar a ...
Binciken ya kuma nuna cewa masu ta'ammali da kwayoyi, karuwai da masu luwadi suka fi kamuwa da kuma yada cutar.
"Zuwa yanzu mutum miliyan 1.6 dake dauke da cutar na karbar magani sannan suna rayuwar su cikin koshin lafiya a ...