KANJAMAU: Mutane 16,000 sun rasu a jihar Barno cikin shekara uku
Masu dauke da cutar suna kin zuwa wajen karbar magani.
Masu dauke da cutar suna kin zuwa wajen karbar magani.
Jihohi 9 ne kawai a ke iya samar wa rabin mutanen da ke dauke da cutar magani.
"Hakan zai samar wa mutane sirrin da suke bukata sannan zai sa mutum yasan inda ya sa gaba.
Kasar Amurka ce za ta bada kaso mai tsoka.
Mahaifinta ya dade da rasuwa, shima ya kamu da cutar ne kafin Allah yayi masa cikawa.
Ya fadi haka ne yayin da kamfanin dillancin labaran Najeriya ta yi hira da shi.
Daga karshe ta ce yin hakan kadai ne zai taimaka musu wajen samun kariya da kiwon lafiyar da suke bukata.
Da ga karshe ya ce mafi yawan mata a garin Abuja na aikata sana’ar Karuwanci saboda kudin da suke samu ...
Ya ce rashin kiyaye yadda ya kamata a sha maganin na haddasa irin haka.
Ya kuma ce shine ya kara wa wannan yaro jini ba tare da ya tabbatar da ingancin jinin ba a ...