Gwamnatin Kaduna ta kori ma’aikatan kananan hukumomi sama da 4000
Bayan haka kuma ja'afaru ya ce za a sallami wadanda abin ya shafa kuma za abiya hakkokin su duka.
Bayan haka kuma ja'afaru ya ce za a sallami wadanda abin ya shafa kuma za abiya hakkokin su duka.
Sama da mutane 11,000 ne suka nemi aikin wucin gadi a hukumar.
Ma'aikatan na bin gwamnati bashin albashin watanni 5.
Haruna Osagbe ya ce gwamnatin na nuna takicinta akan yadda ma’aikatan kananan hukumomin ke karban albashi ba tare da sun ...
Lawal yace gwamnatin jihar na shirin daukan sabbin malamai 1,900 domin kara yawan malaman jihar.
Shugaban kungiyar ma'aikatan Kananan Hukumomi ya yabawa wasu jihohin.
A wasu jihohin ma da yawa sun kwashe watanni 4 babu albashi saboda matsalar hakan.