Allah yayi wa Sama’ila Isah Funtua rasuwa
Daya daga cikin iyalan sa ya shaida cewa ya yi raduwar farad daya ne, domin ba wai yana kwance bane ...
Daya daga cikin iyalan sa ya shaida cewa ya yi raduwar farad daya ne, domin ba wai yana kwance bane ...
An canja sunan ma’aikatar ce wadda Isa Fantami ne Minista a Ma’aikatar.
Lauyan gwamna El-Rufai Abdulhakeem Mustapha, ya yaba wa kotun inda ya ce wannan hukunci yayi daidai kuma shine yafi dacewa.
Kotun ta yi watsi da wannan roko a matsayin wanda ba shi da wata sahihiyar madogara.
Yadda El-Rufai, Ashiru za su fafata ranar Asabar, mai rabo ka dauka
Mata ta maka mijin ta a Kotu saboda tura 'ya'yan su Almajirci a Kaduna
Kotu ta yi watsi da karar da aka shigar kan a hana tilasta wa majalisa ta dawo zama kafin ranar ...
Isah ya fara tattaki da Legas zuwa Abuja dauke da akwatin gawar gangan jikin APC