GARARAMBAR YARAN DA BA SU ZUWA MAKARANTA: Ministan Ilmi ya ce laifin gwamnonin jihohi ne
Ya ce ya yi baƙin cikin kasa cimma wannan buri duk kuwa da cewa ya shafe fiye da shekaru bakwai ...
Ya ce ya yi baƙin cikin kasa cimma wannan buri duk kuwa da cewa ya shafe fiye da shekaru bakwai ...
Sanata yace wannan abin Alla-wadai ne, kuma abin kunya ne, yadda wannan Gwamnati ta kasa inganta ɓangaren ilmi.
An kulle dukkan makarantun Jihar Barno daga watan Disamba 2013 har zuwa Yuni 2015. Wannan ba ƙaramin koma-baya ba ne.
Gwamnan jihar Inuwa Yahaya ya sanar da haka ranar Alhamis da ya ziyarci wasu makarantun sakandare mallakin gwamnati a jihar.
Adamu ya ce a yanzu haka Shirin BESDA na aiki a jihohi 17 a kasar nan. Hakan ya taimaka wajen ...
wane taro wakilinmu ya taba yi na tallafawa dalibai su samu ingantaccen ilimi tunda ya fara wakiltar mu?
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Sarauniya Elizabeth ta yi kira ga kasashen da su ci gaba da hada kansu dimin samun ci gaba a kasashen ...
Majalisar ta bai wa kwamitin kwanaki biyu ta mika rahoton ta.
Makarfi ya fadi haka ne ranar Laraba da yake kason fannin ilimi a kasafin kudin shekarar 2020 a zauren majalisar ...