Shugaba Tinubu ya naɗa sabbin ministoci biyu, Kaduna dai har yanzu shiru
Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika da sunayen mutum biyu majalisar Dattawa domin naɗa su ministoci a gwamnatin sa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika da sunayen mutum biyu majalisar Dattawa domin naɗa su ministoci a gwamnatin sa.
Da yake abin a shirye yake aka dauko wani basarake dabam aka bashi wata takarda da sunana wai yana wakiltata ...
Ta ce ta hana ta komawa gida ne saboda tana so ta zauna da ita har sai ta yi watanni ...
A ranar 16 ga Afrilu 2022 mun samu rahotan bullar cutar amai da gudawa a karamar hukumar Dambatta inda muka ...
Lauyan da ya shigar da karar Lamido Soron Dinki, ya ce Gwanda ya aikata laifin ne a ranar 6 ga ...
Don haka, abun da kawai zamu ci gaba da yi a halin yanzu shine, kokari, da bayar da gudummawar samar ...
Ya ce Malami ya riƙa ti wa kwamitin su Ojaomo ɗin tarnaƙi da dabaibayi don kada su ƙwato waɗancan maƙudan ...
Muggan kwayoyin da hukumar ta kama sun hada kilogram 14 na Barcadin Codeine, kilogram 355.5 na Flunitrazapem, Exol-5, kilogram 30,
Mai Shari’a ya ce da tun farko AMCON ta gabatar da bayanan ga kotun da ta umarci a kwace kadarorin, ...
An rike kadarorin da asusun na sa da na kamfanonin sa saboda kasa biyan bashin naira bilyan 69 da ya ...