• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Ba mu san sarautar ‘Attah’ ba, ‘Ohinoyi’ muka sani, ka sake rubuto masar wasikar korafi – Gwamnatin Kogi ga Ohinoyi Attah

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 16, 2023
in Babban Labari
0
Gwamnatin Kogi ta danƙarawa wa Ohinoyi na Ebira takardar korafi bisa zargin wulaƙanta gwamna da Buhari

Gwamnati Kogi ta yi watsi da wasikar amsa Korafin da gwamnati ta aika wa Ohinoyi na Ebira, bisa zargin kin halartar ziyarar Buhari da gangar cewa bai rubuta amsar a takardar da ta dace da masarautar sa ba.

Gwamnati ta ce Attah da ya ke kiransa da shi ba sanananniyar sarauta bana ga gwamnantin jihar. ” Abinda gwamnati ta sani shine Ohinoyi, kai kuma kana kiran kanka da Attah, wanda ba mu san shi ba a gwamnatance. Saboda haka ka koma ka sake rubuto amsar wasikar korafi da aka aika maka cikin gaggawa.” In ji Kwamishinan ma’aikatar Kananan hukumomi da masarautun jihar.

Labarin mu na baya

Ohinoyi na Ebira Mai martaba Ado Ibrahim ya bayyana dalilan da ya sa bai halarci taron kaddamar da ayyukan a garin Okene ba wanda shugaba Muhammadu Buhari ya halarta.

Ohinoyi Ado ya ce kamar yadda mutan gari suka ji wai shugaban Kasa zai ziyarci garin Okene haka shima ya ji. ” Abin mamaki ma shine wai shugaba Buhari zai kaddamar da fadar sarki wanda ni ban sani ba. Fadar da na sani shine fadar da ni nake ciki tun 1997 da aka nada ni Ohinoyi na Ebira.

” Na samu takarda daga ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun jihar Kogi cewa wai gwamna zai kaddamar da wasu ayyuka a garin Okene, ranar jajibarin ziyarar. Tsakani da Allah a matsayina na basarake mai cikakken iko a wannan yanki, a ce wai sai da ya rage awoyi ne za a aiko mini da takardar sanarwa, ba na gayyata ba a garin da nake sarauta.

Sannan kuma ada safiyar wannan rana, sai aka samu hatsari na fashewar Bom a kusa da fada ta. Babu wanda ya damu da abinda ya faru. Ko ni ba zan iya fitowa wurin taron ba saboda jami’an tsaro sun kange wurin kaf, babu shiga ba fita, sannan cikin fadata kuma akwai mutane suna kwance ana kokarin kula da su wadanda suka ji rauni.

Da yake abin a shirye yake aka dauko wani basarake dabam aka bashi wata takarda da sunana wai yana wakiltata a wurin taron. Ni ban san da hakan ba.

Duk korafekorafen da gwamnati ta rubuta akai na lallai ba a yi min adalci ba kuma bai dace da ni ba a matsayina na babban basarake a wannan yanke sannan sananne a ba ma a Najeriya ba har da kasashen duniya.

Idan ba a manta ba gwamnati Kogo karkashin gwamna Yahaya Bello ta aika wa ohinoyi Ado Ibrahim, takardar korafi kan rashin halartar kaddamar da ayuka da gwamnan yayi a garin Okena da ya samu halarcin shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Tags: AbujaAdoAttahHausaIbrahimNewsohinoyiPREMIUM TIMES
Previous Post

Korona ta dawo Najeriya, ta kama mutum 29 cikin mako ɗaya – NCDC

Next Post

Dalilin da ya sa na tsindima harkar noma duk da fasahar kerekere na karanta a jami’a – Bukola Fadairo

Dalilin da ya sa na tsindima harkar noma duk da fasahar kerekere na karanta a jami'a - Bukola Fadairo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 11 da ake so a yawaita yi a watan Ramadan
  • ZABEN KADUNA: PDP ta yi murdiya a wasu kananan hukumomi, zan Kalubalance su a Kotu – Uba Sani
  • SABUWAR ƁARAKA A PDP: An dakatar da Fayose, Anyim, Gwamna Ortom zai gurfana gaban kwamitin ladabtarwa
  • Yunƙurin ‘yan majalisar APC uku masu so a halasta tu’ammali da tabar wiwi ya samu cikas
  • ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Keyamo ya roƙi SSS su kama Obi da Datti, saboda furucin cewa ‘zaɓen 2023 daidai ya ke da mulkin soja’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.