KORONA: Za a yi wa Buhari, Osinbajo da jiga-jigan gwamnati rigakafin Korona a Talbjin kowa ya shaida
Faisal ya ce yin haka zai taimaka wajen karfafa guiwar mutane wajen amincewa da allurar suma kuma su yadda ayi ...
Faisal ya ce yin haka zai taimaka wajen karfafa guiwar mutane wajen amincewa da allurar suma kuma su yadda ayi ...
Shugabanin kasashen duniya da dama sun halarci taron sannan sun bada nasu gudunmawar wa asusun Gavi.
Najeriya za ta maida hankali wajen samar da kudaden yi wa yara rigakafi a kasar nan
Za a yi wa yara miliyan 1.6 allura a jihohi uku na kasarnan
Ci gaba da tallafa wa Najeriya zai rage tallafin da wasu kasashe ke samu
Za mu fara yin rigakafin ne a wadannan jihohin ranar 8 zuwa 17 ga watan Nuwamba.
Za a fara amfana da wannan tallafi ne daga shekarar 2021 zuwa 2028.
GAVI ta dakatar da ba Najeriya tallafi ne a kwanakin baya.
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika