Rariya, K-Dubarudu da Mijin Yarinya sun fito Kasuwa
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Ay ni duk fim din da nayi ina alfahari da shi. Saboda haka babu wanda ya fi mini. Duk daya ...
Shahararren fim din nan mai suna ‘ABU HASSAN’ shima yana kan gaba.
An kai masa harin ne a unguwar Kabuga Janbulo in da yake Zaune.
Jamila ta sanar da haka ne a shafinta na Instagram a makon da ya gabata.
Maganan aske gashi ba da ke cewa na yi ba haka bane.
Nuhu Abdullahi jarumi ne wanda yayi fice a shirya Fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.