Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Rariya Wanda jaruma Rahama Sadau ta shirya na daya daga cikin wadanda su Ka fito Kasuwa yau.
Bayan haka Kuma har Ila yay akwai Kanwar Dubarudu, Wanda shima dai Rahama ce da jarumi Ali Nuhu suka fito a cikin.
Na ukunsu kuwa shine Mijin Yarinya Wanda tsohone ya auri yar Yarinya chakwala ya Kuma hadata da tsoffin matan sa.
Kuje Ku nemi naku a shaguna.
Discussion about this post